Najeriya-'Yan gudun hijira

'Yan gudun hijira sun mamaye titin Maiduguri

Sansanin Muna dake garin Maiduguri mai dauke da dubban 'yan gudun hijirar da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu. 1/12/2016.
Sansanin Muna dake garin Maiduguri mai dauke da dubban 'yan gudun hijirar da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu. 1/12/2016. © REUTERS/Afolabi Sotunde/File Photo

Daruruwan ‘yan gudun hijira sun mamaye titunan birnin Maiduguri na jihar Bornon Najeriya, inda suke zaman dirshen bayan gwamnati ta rufe sansaninsu da zummar mayar da su garuruwansu na asali.

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Bilyaminu Yusuf daga birnin Maiduguri

 

'Yan gudun hijira sun mamaye titin Maiduguri

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI