Najeriya-Chadi

'Yan Chadi mazauna Najeriya sun yi zanga-zangar adawa da mulkin Soji

Jagoran mulkin Soji na Chadi Mahamat Idris Deby.
Jagoran mulkin Soji na Chadi Mahamat Idris Deby. © Reuters

Wasu ‘yan asalin kasar Chadi mazauna Najeriya, a yau alhamis sun gudanar da zanga-zangar lumana a birnin Abuja, inda su ke nuna rashin amincewarsu da abin da suka kira haramtacciyar gwamnatin mulkin soji da su ke zargi da aikata kama karya a kasar Chadi.Ga wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar dauke da rahoto.