Najeriya-JAMB

Rahoto kan yadda tarin daliban Najeriya suka fadi a jarabawar JAMB

Wasu daliban Jami'a a Najeriya.
Wasu daliban Jami'a a Najeriya. Reuters

Sakamakon Jarabawar shiga Jami’a da Hukumar JAMB a Najeriya ke yi kowacce shekara ya haifar da zazzafar mahawara sakamakon faduwar da dalibai suka yi wanda ba’a taba ganin irin sa. Rahotanni sun ce kashi 14 daga cikin 100 na daliban da suka zana jarabawar ne suka fadi. Muhammad Kabir Yusuf na dauke da rahoto daga Abuja.