Najeriya-Fulani

Filato ta bullo da sabon tsarin magance rikicin Fulani

Wasu Fulani makiyaya
Wasu Fulani makiyaya © AFP - LUIS TATO - FAO

A kwanakin baya,  wasu da ba a san ko su wanene ba, suka kashe wasu matasan Fulani makiyaya  su bakwai. a jihar Filaton Najeriya, kana a makon da ya shige wasu da ba a san ko su wanene ba, suka shiga cikin wasu gonaki a Karamar Hukumar Bassa da ke cikin jihar suka lalata dimbin kayayaykin amfanin gona, wanda wannan al'amari  ya janyo dar-dar a zukatan jama'a.

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Tasiu Zakari daga birnin Jos

Filato ta bullo da sabon tsarin magance rikicin Fulani

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.