Najeriya-Noma

Dorinar-ruwa ta addabi al'ummar Gombe

Dorinar-ruwa
Dorinar-ruwa AFP

Rahotanni daga jihar Gomben Najeriya na cewa daruruwan dorinar-ruwa da ke bin kogin daya ratsa  Karamar Hukumar Funakaye ta jihar, na ci gaba da tabka ta’adi a gonakin shinkafa  da kuma yin barazana ga rayukkan al’umma.

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Shehu Saulawa daga Bauchi.

 

Dorinar-ruwa ta addabi al'ummar Gombe

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.