Najeriya - Tattalin Arziki

Darajar Nairar Najeriya ta sake faduwa

Ginin Babban Bankin Najeriya CBN da aka dauka a watan nuwambar 2011.
Ginin Babban Bankin Najeriya CBN da aka dauka a watan nuwambar 2011. AP - Sunday Alamba

Darajar Naira ta sake faduwa a Najeriaya, sakamakon sanarwar da babban bankin Kasar wato CBN ya fitar na daina Bada Dalar Amurka ga 'yan Kasuwa masu sana'ar chanji. Wakilin mu Kabir Yusuf daga Abuja ya aiko mana rahoto a kai.