Najeriya-Jos

Rahoton Tasi'u Zakari a kan yamutsin unguwar Gada Biyu a Jos

Gwamnan Jihar Filato Barr Solomin Lalung
Gwamnan Jihar Filato Barr Solomin Lalung plateaustate.gov.ng

Duk da kokarin da Gwamnatin Jihar Plato dake Najeriya ke yi na samarda dawwamamen zaman lafiya a fadin jihar ana ta samun yamutsi dantsakanin wanda ke kai ga rasa rayukan mutane da dimbin dukiya.Wakilin mu na jos , Muhammad Tasiu Zakari, ya hada mana rahoto a kai.