Najeriya-Jos
Ana zargi Sojojin Najeriya da kisan fararen hula a Jos- rahoto
Yayinda al’amura suka fara daidaita a jihar Pulato da ke arewacin Najeriya bayan lafawar rikicin da ya hallaka mutane da dama, wasu rahotannin baya-bayan nan sun zargi sojoji da kisan fararen hular da basuji ba basu gani ba, lamarin da ya haifar da korafe-korafe musamman daga ‘yan uwan wadanda aka kashe. Daga Jos ga rahoton wakilinmu Muhammad Tasi’u Zakari.
Wallafawa ranar:
Minti 2