Najeriya-Lagos

Rahoto kan yadda al'ummar Makoko a Lagos ke rayuwa akan ruwa

Wani yanki na Makoko a jihar Lagos.
Wani yanki na Makoko a jihar Lagos. RFI/Elijah Atinkpo

A daidai lokacin da ake shirin sake gudanar da taron sauyin yanayi na duniya da aka yiwa suna COP26 a Glasgow da ke Scotland, alkaluma na ci gaba da nuna irin tarin matsalolin da duniya ke fuskanta dangane da illar sauyi ko kuma dumamar yanayin.

Talla

Birnin Lagos da ke Najeriya, na daya daga cikin manyan biranen duniya da ke bakin teku, wanda ke fuskantar tarin matsalolin sauyin yanayin musamman abinda ya shafi ambaliyar da ke kaiwa ga rasa rayuka da asarar dukiyoyi.

Abdoulaye Issa ya ziyarci Unguwar Makoko, daya daga cikin unguwannin da jama’a ke zama akan ruwa domin ganin yadda rayuwa take, kuma ga rahotan da ya hada mana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI