Nijar

Siyasar Janhuriyar Nijar na kara zafafa

Le général Salou Djibo shugaban gwamnatin mulkin sojan Janhuriyar Nijar
Le général Salou Djibo shugaban gwamnatin mulkin sojan Janhuriyar Nijar AFP

A ranar 12 ga wanan wata ne ake gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na biyu a kasar Janhuriyar Nijar.Daga bangaren jama’iyar MNSD-Nassara, ana samun wasu shika-shika jama’iyar na barinta.Saadu Bawa, tsohon minista kuma jigo a cikin jama’iyar na cikin irin su: Tuni ya bayyana bomawa bangaren PNDS Tarayya, wadda ta yi na farko yayin zaben da ya gabata. Wannan daidai lokacin da sojoji ke ci gaba da shirin mayar da mulki wa farar hula. 

Talla

Zaben Nijar na kara daukan hankali
Niger-Politique-Opposition gagne du terrain

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.