Nijar-Mali

Kwararar 'Yan gudun Hijira daga Mali zuwa Nijar

Garin Ayoru a Jahaar Tillabery na daya daga cikin biranen da ke fuskantar kwararar ‘Yan gudun hijira daga arewacin kasar Mali mai fama da tashin hankali. Mata da kananan yara sun fi yawa daga cikin mutane sama da dubu Takwas da Dari Biyar da gwamnatin Nijar ta ba su mafaka a wani sansani. Lydia Ado ta ziyarci sansanin, kuma ta aiko da rahoto.

Sansanin 'Yan gudun Hijirar kasar Mali
Sansanin 'Yan gudun Hijirar kasar Mali REUTERS/Emmanuel Braun
Talla

Rikicin kasar Mali

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI