Nijar

Matsalar Zaizayar kasa a Nijar

Taswirar kasashen yankin Sahel
Taswirar kasashen yankin Sahel RFI

Jamhuriyyar Nijar tana cikin kasashen da ke yankin Sahel, kuma kashi Biyu bisa uku na daukacin fadin kasar Sahara ne. Jamhuriyyar Nijar tana cikin kasashen da ke fama da zaizayar kasa,  kimanin Eka Dubu Tamanin ake rasawa na yankunan da ke noma al'amarin da yasa gwamnati da abokan huldarta suka tashi tsaye wajen yaki da zabtarewar kasa kamar yadda za ku ji a Rahoton Salisu Isa daga Maradi.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.