Bakonmu a Yau

Gwamnan Birnin Yamai, Aichatou Boulama Kane

Sauti 03:20
Gwamnan Birnin Yamai Aichatou Kane
Gwamnan Birnin Yamai Aichatou Kane

A bana a birnin Yamai Jamhuriyyar Nijar an samu ambaliyar Ruwa da ta janyo hasarar rayuka da dukiya. Yanzu haka kuma Gwamnatin kasar tana ci gaba da kokarin yadda za ta taimakawa wadanda ambaliyar ta shafa sama da Dubu Goma. Akan haka ne muka nemi jin tabakin Aichatou Boulama Kane Gwamnan birnin Yamai domin jin inda aka kwana.