Nijar
Matsalar Satar yara a Maradi
Matsalar satar yara kanana na ci gaba da tayar da hankulan Jama'a a Jamhuriyyar Nijar bayan da a kwanaki nan ake barazanar sace yaran. akwai kuma matsalar yada kananan yara da aka haifa ba ta hanyar aure ba. Game da wannan batu ne Salisu Isah daga Maradi ya aiki da Rahoto.
Wallafawa ranar: