Nijar

An sauya Dala Dari na CFA daga Kwandala zuwa Takarda

Sabon Kudin Takarda Dala Dari
Sabon Kudin Takarda Dala Dari

Babban Bankin da ke kula da kasashen da ke amfani da kudin Ueamoa, ya fitar da wata sabuwar takardar kudin CFA Dala dari maimakon Kwandala kamar yadda Salissou Issa ya aiko da rahoto.