Rahoto: Samar da ruwan sha a Damagaram Jamhuriyar Nijar.

Sauti 03:29
Mahamadou Issoufou, shugaban kasar Nijar
Mahamadou Issoufou, shugaban kasar Nijar Laura-Angela Bagnetto

Shugaban kasar Nijar Issifou Mahamadou, ya kaddamar da aikin samar da ruwan sha ga al'ummar Damagaram domin magance matsalar karancin ruwa da birnin ke fama da ita a tsawon shekaru.To sai dai da dama daga cikin al'ummar yankin ne ke kallon shirin a matsayin siyasa, kamar dai yadda za ku ji a wannan rahoto da Ibrahim Malam Tchillo ya aiki mana daga Damagaram.