Nijar

Jakadan Nijar a Najeriya ya ziyarci hukumar shige da fice game da 'Yan Nijar da ake tsare da su

Daga dama, jikadan Nijar a Najeriya, Alhaji Mansour Mahmane Daddo da sakarensa Saley Idrissa,
Daga dama, jikadan Nijar a Najeriya, Alhaji Mansour Mahmane Daddo da sakarensa Saley Idrissa, Salissou/RFI

A ranar Asabar, Jakadan kasar Jamhuriyar Nijar a Tarayyar Mansur Maman Dado, ya ziyarci birnin Lagos, inda ya gana da jami’an shige da fice dake ci gaba da tsare da wasu ‘Yan Nijar mazauna birnin da basu da takardun zama a Najeriya, kamar yadda za ku ji a wannan rahoto da Mahaman Salisu Hamisu ya hada mana.

Talla

Jakadan Nijar a Tarayyar Najeriya ya kaiwa Hukumar shige da fice ta Najeriya ziyara

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI