Mata Mazari

Ranar Mata a Jamhuriyar Nijar

Sauti 09:45
Jerin Mata masu shayarwa a Nijar suna jiran Likita
Jerin Mata masu shayarwa a Nijar suna jiran Likita

Bikin Ranar Mata a Jamhuriyar Nijar da ake gudanarwa a duk shekara domin neman samun 'yanci a fannonin rayuwa daban daban.