Zaben Iran: Issofou Bashar Tsohon Jami’in diflomasiyar Nijar
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 03:12
‘Yan Takaran da ke neman kawo sauyi, Mohammed Reza, ya janye daga zaben shugaban kasar Iran da za’a gudanar a ranar Assabar. Reza ya ce jingine takararar ne saboda wasikar yin haka da ya samu daga tsohon shugaban kasa, Mohammed Khatami. Ko zaben Iran a bana na iya kawo sauyi. Tambayar ke nan da Abdulkarim Ibrahim Shikal ya fara yi wa Issofou Bashar, Tsohon jami’in diflomasiyar Nijar a tattaunawarsu game da zaben Iran.