Nijar

Kwamitin tantance makamai ya fara aiki a Nijar

Shugaban Jamhuriyyar Nijar Muhammadou Issoufo yana ziyara a Agadez
Shugaban Jamhuriyyar Nijar Muhammadou Issoufo yana ziyara a Agadez RFI/Sonia Rolley

A yunkurin karfafa tsaro bayan hare haren da aka kai a garuruwan Arlit da Agadez da kuma birnin Niamey, Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta kafa kwamiti don tantance makamai da bindigogin da ke hannun jama’ar kasar. kamar yadda Salissou Issa ya aiko da daga Maradi.

Talla

Rahoto: Kwamitin tantance makamai ya fara aiki a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.