Isa Garba, Shugaban kungiyar matasa da ke kare muhalli a Nijar
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 03:15
Kungiyoyin da ke kare muhalli na kasashe daban daban, sun fice daga zauren taron da majalisar Dinkin Duniya ta shirya a birnin Warsaw da ke kasar Poland, taron da aka shirya domin tattaunawa kan yadda za a rage dumamar yanayi a duniya. Isa Garba, shugaban kungiyar matasa da ke kare mahalli a Jamhuriyar Nijar, yana cikin wakilan da suka halarci taron ya shaida wa Mahmud Lalo dalilansu.