Nijar

Garin Agadez ya shiga cikin jerin biranen tarihi na duniya

Garin Agadez a Jamhuriyyar Nijar
Garin Agadez a Jamhuriyyar Nijar UNESCO

Mutanen Jamhuriyyar Nijar sun gudanar da shagulgula dangane da yadda Birnin Agadez ya kasance cikin manyan biranen tarihi a duniya da hukumar kula al’adu da ilimi ta UNESCO ta ware. Shagulgulan sun gudana ne a karkashin jagorancin Firaministan Nijar da wakilan hukumar ta UNESCO a birnin na Agadez, kamar yadda Koubra Illo ta aiko da rahoto.

Talla

Rahoto: Garin Agadez ya shiga cikin jerin biranen tarihi na duniya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.