Nijar

An kammala gasar mawaka da Maraya a Nijar

Tsaunuka a yankin Tawa a Jamhuriyyar Nijar
Tsaunuka a yankin Tawa a Jamhuriyyar Nijar Eco Images / Universal Images Group

A Jamhuriyyar Nijar an kammala gasar raya al’adun mawaka da maraya, mai sunna Prix Dangurmu a birnin Tawa, wanda Wannan yana daya daga cikin kokarin da gwamnatin jamhuriyar Nijar ke yi, wajen bunkasa al’adun gargajiya, tare da bai wa mawaka da makada muhimmanci a cikin tsarin bunkasa al’adun gargajiya a kasar. Wakiliyarmu Kubra Illo daga birnin Tawa ta aiko da rahoto.

Talla

Rahoto: An kammala gasar mawaka da Maraya a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.