Bakonmu a Yau

Alhaji Amadou Hadari, Dan kasuwa a Yamai

Sauti 03:31
Shugaban Jamhuriyyar Nijar Mahamadou Issoufou
Shugaban Jamhuriyyar Nijar Mahamadou Issoufou France 24

Gwamnatin Shugaban Jamhuriyar Nijar, Muhammadou Issofou ta cika shekaru uku da hawa karagar mulki. Amma wasu Yan kasar suna korafin akan shugaban bai cika alkawurran da ya yi wa al’ummar kasar ba, wasu suna ganin san barka. Alhaji Ahamadou Hadari, Dan kasuwa a birnin Yamai, ya yi tsokaci a tattaunawarsu da Bashir Ibrahim Idiris.