Mohammed Ben Omar Dan Majalisa a Nijar

Sauti 03:11
Kasuwar Yamai a Jamhuriyyar Nijar
Kasuwar Yamai a Jamhuriyyar Nijar REUTERS/Joe Penney

Matsalar cin hanci da rashawa, musamman ma a Nahiyar Afrika na ci gaba da zama barazana ga ci gaban kasashen da ke tasowa. Bashir Ibrahim Idris, ya tattauna da Mohammed Ben Omar Tsohon Ministan yada labaran kasar Nijar kuma Dan Majalisa wanda ya tababtar da cewar akwai matsalar cin hanci a cikin kasar ta Nijar.