Nijar

Yawan karuwar Al'ummar Maradi a Nijar

Wani kauye a yankin Maradi a Nijar
Wani kauye a yankin Maradi a Nijar AFP

Wasu Alkalumman yawan Jama'a a Nijar sun ce al'ummar Jahar Maradi na karuwa, Jaha ta biyu da ke da ywan Jama'a a Jamhuriyyar Nijar, wadanda akasarin mutanen garin Manoma ne da Makiyaya, wanda wannan babban kalubale ne ga hukumomin Jahar domin samar da abubuwan ci gaba ga al'umma. Daga Maradi Salisu Issa ya aiko da Rahoto.

Talla

Rahoto: Yawan karuwar Al'ummar Maradi a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.