Bakonmu a Yau

Dokta Dikko Abdoulaye Mallami

Sauti 03:21
Les trois leaders de l'opposition. L'ancien président nigérien Mahamane Ousmane (G), le président de l'Assemblée nationale Hama Amadou (C) et l'ex-Premier ministre Seyni Oumarou (D)  pendant la marche à Niamey, dimanche 15 juin 2014.
Les trois leaders de l'opposition. L'ancien président nigérien Mahamane Ousmane (G), le président de l'Assemblée nationale Hama Amadou (C) et l'ex-Premier ministre Seyni Oumarou (D) pendant la marche à Niamey, dimanche 15 juin 2014. AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA

Rikicin siyasa a Jamhuriyar Nijar na gab da haifar da baraka tsakani yan siyasa a kasar. Wannan dai na zuwa ne bayan da gugun masu adawa suka gudanar da zanga-zangar lumana a karshen makon da ya gabata. Dangane da haka Abdoulaye Issa ya tattauna da Dokta Diko Abdoulaye Mallami na jami’ar Abdul Moumouni Dioffo dake Nijar, kamar yadda za ku ji a wannan hirar ta su.