Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayi: Ranar tunawa da matsalar kwararowar Hamada a duk fadin duniya

Sauti 16:05
wani yanki dake da Hamada
wani yanki dake da Hamada FlickR / Das A / Creative Commons

Yau 17 ga watan Yuni, rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin tunawa da matsalar kwararowar Hamada a duk fadin duniya. Yau akan wannan batu shirinmu na jin ra'ayoyin masu sauraro zai ta'allaka, wanda kuma Salissou Hamissou ya jagoranta kamar yadda za ku ji.