Nijar

Yadda rufe kan iyakar Algeria ya hana shigar da motocin hanu cikin Nijar

Motocin tuwaris
Motocin tuwaris http://blog.buyacar.co.uk

Rufe kan iyaka da kasar Algeria ta yi tsakanin ta da kasa Nijar, bisa dalilan tsaro, ya haddasa zaman kashe wando ga matasa 'yan tuwariss ko kuma masu harakar saye da sayar da motoci da ake shigowa dasu Niger daga Algerian. Haka kuma wannan al'amari ya janyo karancin motocin tuwariss tare da hauhawan farashin su a cikin garin Agadez, kamar yadda za ku ji a cikin wannan rahoto da sabon wakilinmu dake yankin Agadez Omar Sani ya aiko mana.  

Talla

Yadda rufe kan iyakar Algeria ya haddasa zaman kashe wando a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.