Nijar

Yara suna bata a Nijar

Mata dauke da kananan yara a Asibitin Damagaram
Mata dauke da kananan yara a Asibitin Damagaram AFP/Issouf Sanogo

A Jamhuriyyar Nijar yawan bacewar Yara kanana da Jarirai ya karu sosai a bana a cikin manyan biranen kasar, lamarin da ke jan hankalin Kungiyoyin da ke kare hakkin yara kanana. Akan haka ne Alkalin da ke kula yara a kotun Damagaram ya tsawata ta hanyar neman daukan hukunci mai tsauri ga duk iyayen da suka yi sakaki har yaran su suka bace saboda rishin kulawa. Ibrahim Malam Tchillo ya aiko da Rahoto daga Damagaram.

Talla

Rahoto: Yara suna bata a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.