Nijar

Fargabar yan adawa aNijar

Seini Oumarou Shugaban jam'iyyar MNSD mai adawa a Nijar.
Seini Oumarou Shugaban jam'iyyar MNSD mai adawa a Nijar. AFP/PIUS UTOMI EKPE

Tsohon firaministan Jamhuriyar Nijar kuma jagoran ‘yan adawa a kasar Seyni Oumarou ya yi zargin cewa yanzu haka gwamnatin kasar na neman kama shi domin tursasa masa a fagen siyasa.

Talla

Seyni Oumarou wanda kuma shi ne shugaban jam’iyyar MNSD da ta mulki kasar a tsawon shekaru 10 da suka gabata, ya bayyana haka ne da kuma wasu matsalolin da ya ambata a ganawar sa ta shugaban kasar Issifou Mahamadou.
To sai dai hukumomin kasar sun yi watsi da wannan zargi na ‘yan adawa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.