Nijar

Majinyatan cutar yoyon Fitsari suna samun tallafi

Wata Mata kwance a gdon Asibitin Niamey a Nijar
Wata Mata kwance a gdon Asibitin Niamey a Nijar C.Morin-Gibourg

Masana da ma su fada a ji na ci gaba da kokarinsu don ganin adadin Matan da ke fama da cutar yoyon Fitsari ta ragu a duniya inda aka bayyana cewa mata miliyan biyu ke kamuwa da cutar a duk shekara. A kasar Nijar wanda ke fama da cutar na samun kulawa don debe musu kewa da kyautata musu rayuwa ta hanyar koyar da su ilimin, yaki da jahilci da koyon sana'o'in hannu da za su iya dogaro da kansu idan sun warke. Daga Damagaram Ibrahim Malam Tchillo ya aiko da Rahoto.

Talla

Rahoto: Majinyantan cutar yoyon Fitsari suna samun tallafi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.