Nijar

Nijar ta sabunta dokar shigo da Gishiri

Mahamadou Issoufou shugaban Jamhuriyar Nijar.
Mahamadou Issoufou shugaban Jamhuriyar Nijar. France 24

Jamhuriyar Nijar ta sabunta dokar shigo da gishiri a cikin kasar saboda koma bayan da aka samu wajen adadin jama'ar da ke amfani da gishirin wanda baya da sinadirin iode. Jihohin kasar biyu da suka hada da Damagaram da Agadez wadanda biciken ya tabbatar da cewar rashin amfani da wanan gishiri na ci gaba da haifar da matsallolin zuwa ga jama’a. Daga Damagaram Ibrahim Mallam Tchilo ya diba wannan batu a cikin rahoton day a aiko.

Talla

Rahoto: Nijar ta sabunta dokar shigo da Gishiri

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.