Nijar

An kona wuraren ibadar Kiristoci a Nijar

Wajen Ibadar kirista da aka kona a birnin Yamai na Nijar
Wajen Ibadar kirista da aka kona a birnin Yamai na Nijar AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA

‘Yan sanda a Jamhuriyar Nijar sun ce akalla Mujami’u 45 aka kona, a zanaga-zangar da aka gudanar a birnin Yamai domin nuna adawa da mujallar Charlie Hebdo ta Faransa da ta ci zarafin musulmi. Zanga-zangar ta janyo hasarar rayukan mutane 10 tare da jikkata kimanin 128. Yanhu haka gwamnatin Nijar ta kafa kwamitin domin taimakawa wadanda abin ya shafa. Daga birnin Yamai Lydia Addo ta aiko da Rahoto.

Talla

Rahoto: An kona wuraren ibadar Kiristoci a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.