Bakonmu a Yau

Malam Mamman Sani Adamu: Mai Sharhi a Nijar

Sauti 03:34
Masu zanga-zanga a birnin Yamai na Nijar
Masu zanga-zanga a birnin Yamai na Nijar

Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun ware kwanaki uku domin zaman makoki sakamakon hasarar rayukan jama’a da aka samu a zanga-zangar adawa da mujallar Charlie Hebdo da aka yi ranakun Assabar da lahadi a kasar. Wannan ita ce tarzoma mafi muni a tarihin kasar, inda aka rasa rayukan mutane 10 tare da kona coci 45. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Malam Mamman Sani Adamu, wani mai sharhi kan lamurran kasar.