Wasanni

Isaka Isaka na Dosso ne Sarkin Kokuwar Nijar a Agadez

Wallafawa ranar:

Shirin da Duniyar Wasanni ya kai ziyara ne filin kokuwar gargajiyar Nijar ne da aka gudanar a garin Agadez karo na 36, inda Ishaka Ishaka na Dosso ya lashe takobin Kokuwar a bana bayan ya kada Sabo Abdou na Yamai.

Isaka Isaka na Dosso Sarkin Kokuwar gargajiya a Nijar
Isaka Isaka na Dosso Sarkin Kokuwar gargajiya a Nijar RFI/Awwal
Talla

An kwashe tsawon kwanaki 10 ana gudanar da kokuwa tsakanin 'yan kokuwa 80 daga Jihohin Nijar guda 8. Kowace jiha ta zo da dan kokuwa 10, kuma kowace jiha sai da ta kara da wata Jiha.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI