Fasahar ayyukan hannu a Agadez
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 10:37
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya kai ziyara ne gidan masu aikin hannu a garin Agadez Jamhuriyyar Nijar, masana’antar da ake aikin kira da saka da sarrafa katako har ma da aikin tela. Gidan masu aikin hannun ya samar da ayyukan yi da dama ga mutanen Agadez.