Nijar

Nazarin yaki da yawan mace macen mata a Nijar

REUTERS/Afolabi Sotunde

Kwararri kan sha’anin kiwon lafiya daga ciki da kuma waje, na gudanar da wani taro na tsawon kwanaki 3 a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar, domin samar da sabbin dubaru kan yadda za a rage yawan mutuwar mata musamman lokacin da suke dauke da juna biyu. Ko baya ga masana sha’anin kiwon lafiya, har ila yau taron na samun halartar sarakunan gargajiya, shugabannin addinai da kuma kungiyoyin fararen hula. Daga birnin Yamai, Sule Maje ya aiko da Rahoto.

Talla

Rahoto: Nazarin yaki da yawan mace macen mata a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.