Nijar
Cutar zazzabin cizon sauro ta yi kamari a Nijar
Wallafawa ranar:
Cutar zazzabin cizon sauro wato malaria yanzu haka ta yi kamari a wasu yankuna na Jamhuriyar Niger musamman a wannan lokaci da damina ke kan kama. Duk kuwa da irin kokarin da hukumomin kiwon lafiya a kasar suka ce suna yi wajen raraba gidajen sauro kyauta ga al umma kasar.
Talla
Rahotanni dai a yanzu na cewa cutar ta hallaka mutane 15 a garin Maradi, kamar yadda za kuji a Rahoton Wakilimu Salissou Issa.
Cutar zazzabin cizon sauro wato malaria ta yi kamari a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu