Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Cika shekaru 55 da samun yancin kai a Nijar

Sauti 15:25
Shugaban kasar Nijar Issoufou Mahamadou
Shugaban kasar Nijar Issoufou Mahamadou AFP Photo/Brendan Smilalowski

Tattaunawa da masu sauraro dangane da bikin Cika shekaru 55 da samun Yancin kai a Jamhuriyar Nijar tare da Ramatu Garba Baba.