Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bakonmu a yau: Ibrahim Nalado kan zaben Nijar

Sauti 03:02
Boube Ibrahim, shugaban hukumar zabe ta Nijar.
Boube Ibrahim, shugaban hukumar zabe ta Nijar. CENI-NIGER
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad
Minti 4

Cibiyar raya demokuradiyya ta kasar Amurka NDI, ta gabatar wa ‘yan siyasar jamhuriyar Nijar da wani kundi kan yadda za a gudanar da zaben kasar a cikin kwanciyar hankali.Bayan gabatar da wannan kundin ne aka kafa wani kwamiti da zai yi nazari akan sa, kafin daga bisani ‘yan siyasar su sanya masa hannu a cikin mako daya.Ibrahim Nalado, mataimakin shugaban jam’iyyar Alfijir, ya yi wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal Karin bayani a hirarsu.     

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.