Dandalin Fasahar Fina-finai

Kalubalen shirin fim a Nijar

Sauti 20:43
Yan wasan fim na Nijar da jagoran shirin fim Salissou
Yan wasan fim na Nijar da jagoran shirin fim Salissou RFI Hausa Salissou

Shirin fina-finai ya mayar da hankali akan kalubalen da masu shirya fim ke fuskanta tare  makomar sana`r a Jamhuriyar Nijar, rashin tallafi daga masu ruwa da tsaki a  fannin shirin fim na fuskantar tsaiko.