Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Rawar da kananan bankuna a Jamhuriyar Nijar ke takawa wajen taimakawa masu karamin karfi

Sauti 10:01
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin kasuwa a kai miki dole ya tattauna batun gudunmawar da kananan bankuna ke takawa, wajen tallafawa masu karamin karfi a Jamhuriyar Nijar, ta hanyar ajiyar kudade da kuma samun rance.  

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.