Isa ga babban shafi
Nijar

An shirya gasar tsafta a Nijar

Kofar shiga garin Maradi a Nijar
Kofar shiga garin Maradi a Nijar via-linternaute.com
Zubin rubutu: Abdurrahman Gambo Ahmad
Minti 4

A wani mataki na magance rashin tsafta a cikin manyan biranen Jamhuriyar Nijar, a yanzu haka an shirya wata babbar gasar zaburar da al’ummar kasar don ganin kowani gida ya rungume tsaftar muhalli. Gasar na dauke da kyautuka na musamman ga mata da suka fi iya killace gidajensu. Domin samun karin bayyani wakilinmu Ibrahim Malam Tchillo ya aiko mana da rahoto daga Damagaram. 

Talla

An shirya gasar tsafta a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.