Sarautar dan madamin Damagaram a Nijar
Wallafawa ranar:
Sauti 09:58
Shirin al'adunmu na gado na wannan makon ya tattauna ne kan sarautar dan madamin Damagaram da ke jamhuriyar Nijar, in da shirin ya bibiyi tarihin wannan sarautar da kuma wanda ya fara rike ta.