Muhallinka Rayuwarka

Matsalar tsutsa da ke kassara noman Zogale da matakan magance ta

Sauti 20:04
Ganyen Zogale
Ganyen Zogale AFP/ FIACRE VIDJINGNINOU

Shirin na Muhllinka Rayuwarka a wannan satin Jamhuriyyar Nijar ya sake yin tattaki don duba noman Zogale a jihar Maradi, hadi da bullar wata cuta da ke kassara shukarsa da kuma matakan magance hakan da wadanda abin ya shafa ke dauka don shawo kan matsalar.