Nijar

Hukumomin Nijar na fafutakar kare shigar cutar shan Inna daga Najeriya

Cutar Shan Inna na kassara lafiyar yara
Cutar Shan Inna na kassara lafiyar yara

Bayan samun bullar cutar shan inna ko polio a Maiduguri da Sokoto a Najeriya, hukumomin kiwon lafiya a Nijer sun kaddamar da wani zagaye na rigakafin cutar a wasu Jihohi biyar na kasar dake raba iyaka da Najriya. Jihohin sun hadar da Maradi, zinder, Diffa, Dosso da Tahoua don kada cutar ta ketara ganin shekaru hudu babu ko da yaro daya da ya kamu a Nijer. To sai dai har yanzu ana fuskantar kalubale daga wasu iyayen dake hana yiwa yayansu rigakafin, abinda likitoci suka ce zai sa dimbin yara cikin hadari.Ga Rahoton Salisu Isa daga Maradi.... 

Talla

CORRESPONDENT-NIGER-POLIO-2017-01-30

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI