Nijar

Gwamnatin Nijar ta dage zaben kananan hukumomin

Gwamnatin Nijar ta sanar da dage ranar zaben kananan hukumomi da kuma majalisun jihohi tare da tsawaita wa’adin mulkin wadanda ke rike da wadannan mukamai har na tsawon watanni shida masu zuwa.

Ginin Majalisar Dokokin Nijar
Ginin Majalisar Dokokin Nijar AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA
Talla

Wannan dai ba shi ne karo na farko da gwamnatin kasar ke dage gudanar da zaben kananan hukumomi, bisa dalilan cewa kundin da ke dauke da sunayen masu jefa kuri’a na bukatar gyra kafin shirya zaben.
Kungiyoyi dama wa su yan siyasa na ci gaba da nuna damuwa a kai.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI