Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi: Majalisar Jamhuriyyar Nijar ta kafa kwamitocin binciken manyan jami'an gwamnati

Sauti 15:15
Takardar kudin CFA
Takardar kudin CFA alamy.com

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan lokaci ya bada damar tofa albarkacin baki ne kan batun kafa kwamitocin bincike da majalisar Jamhuriyyar Nijar ta yi don soma bincikar wasu manyan jami'an gwamnatin kasar da ake zargi da hannu wajen almundahana.