Niger

Shayar da nonon uwa zalla ta karbu a Nijar

Likitoci sun bada shawar shayar da jarirai nonon uwa zalla har na tsawon watanni 6 saboda muhimmancin hakan.
Likitoci sun bada shawar shayar da jarirai nonon uwa zalla har na tsawon watanni 6 saboda muhimmancin hakan. WHO/James Oatway

Kamar dai sauran kasashen duniya, yau ne Jamhuriyar Nijer ke soma tuni da makon shayar da nonon uwa zalla ga yara sabbin haihuwa har zuwa watanni 6. Wannan dai shi ne babban magani ga yara da ke kare su daga dimbin cuttutuka da suka hada da tamowa mai nasaba da karancin abinci mai gina jiki. Tuni dai wannan tsarin ya samu karbuwa sosai a Jamhuriyar Nijar duk da dai akwai masu adawa da haka kamar yadda za ku ji a rahoton da Salissou Issa ya aiko mana daga Maradi. 

Talla

Shayar da nonon uwa zalla ta karbu a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.